Wani dan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa baá bari mata musulmai suna sanya turare

Wani dan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa baá bari mata musulmai suna sanya turare

NAIJ.com ta yi karo da wani rubutu da wani mai amfani da shafin Twitter ya yi ikirarin cewa baá yarda mata musulmai su yi amfani da turare ba, kamar yadda hakan na iya tada sháwar dake jikin da namiji.

Musulunci addini ne da daraja mata sosai wanda hakan na daga cikin dalilan da yasa aka umurci ta dunga rufe jikinta, kamar yadda aka amince da cewan rufe jiki na taimakawa gurin kare mutuncinta da martabar ta.

Don haka wani matashi ya sake kawo wata hujja kan dalilin da ya sa matansu suka sha bambam da sauran mata a duniya.

Mutumin da aka ambata da suna Abu Mutmainah, ya yada dalilin da ya sa aka hana matan musulmai sanya turare.

Wani dan Najeriya ya bayyana dalilin da yasa baá bari mata musulmai suna sanya turare

KU KARANTA KUMA: Daga dawowa? Osinbajo zai jagoranci ganawar majalisar zantarwa a yau

Da yake maida martini ga wani rubutun twitter da wani daban ya goge, Abu ya ce baá yarda da turare ba, kamar yadda mace na iya ta da shaáwar da namiji da kamshin ta kawai. Ya rubuta:

“An haramta turare ne kawai saboda yana iya ta da shaáwar da namiji...baá yarje ma mata a musulunci ba."

Kalli yadda ya rubuta:

https://business.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel