Daga dawowa? Osinbajo zai jagoranci ganawar majalisar zantarwa a yau

Daga dawowa? Osinbajo zai jagoranci ganawar majalisar zantarwa a yau

Game da cewar mai magana da yawun mukaddashin shugaban kasa, Laolu Akande, Farfesa Osinbajo zai jagoranci taron FEC misalin karfe 11 na safiyar yau Laraba, 12 ga watan Yuli.

Yace: “ Mukaddashin shugaban kasa ya dawo Abuja daga Landan kuma zai jagoranci taron majalisar zantarwa misalin karfe 11 na safe a fadar shugaban kasa,”.

A ranan Talata, Osinbajo yayi wata tafiyar gaggawa zuwa kasar Birtaniya jiya Talata domin ganawa da shugaba Buhari. Zuwa yanzu dai ba’a san abinda suka tattauna ba.

Daga dawowa? Osinbajo zai jagoranci ganawar majalisar zantarwa a yau

Daga dawowa? Osinbajo zai jagoranci ganawar majalisar zantarwa a yau

Game da cewar Reuters, Mr. Osinbajo ya sauka da daddare ne a gidan Abuja, inda shugaba Buhari ke jinya tun ranan 8 ga watan Mayu.

KU KARANTA: Hukumar Kastam ta tara makudan kudi cikin shekara 1

Osinbajo yayi ganawar sa’a 1 kacal ba tare fadawa kowa abinda suka tattauna ba.

A daren 7 ga watan Mayu ne shugaba Muhammadu Buhari ya tafi kasar Ingila domin jinya bayan an sako yan matan Chibok 82.

https://business.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel