Ka ji kudin da kwastam ta samu cikin ‘yan watanni

Ka ji kudin da kwastam ta samu cikin ‘yan watanni

- Hukumar Kwastam ta samu Biliyan 130 a bana

- Ana maganar tashar tin-can ta Legas ne kurum

- Hukumar ta dage wajen yaki da rashin gaskiya

Hukumar Kwastam da ke Legas ta bayyana cewa cikin rabin shekara ta samu sama da Naira Biliyan 130. Yanzu haka dai an dage wajen yaki da fasa kauri a Kasar.

Ka ji kudin da kwastam ta samu cikin ‘yan watanni

Hoton Shugabn kwastam na kasa

Mai magana da bakin tashar Kwastam na Tin-Can Uche Ejesieme yace daga Watan Junairu zuwa Yuni kasar ta samu Naira Biliyan 131. Kokarin wannan Gwamnati ne na yaki da sata da barna ya jawo haka.

KU KARANTA : Kayan abinci na hanyar shigowa Najeriya

Ka ji kudin da kwastam ta samu cikin ‘yan watanni

Wasu Jami'an kwastam na kasa

Haka kuma kamar yadda mu ka samu labari daga Jaridar Daily Trust, Hukumar ta kuma dage wajen kula da walwalar Jami'an ta. Babban Jami'in tashar yace yanzu ma aka fara yaki da fasa kauri da sauran su .

Ministar kudin Najeriya Kemi Adeosun tace Najeriya fa ba ta isa ta ci bashi ba don haka dole ta dage wajen neman kudi cikin gida. Ministar ta bayyana haka ne jiya a wani taro da aka yi a Fadar Shugaban kasa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Mai burodi ta zama Attajira [Bidiyo]

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Mabiya addinin Katolika, maza da mata na gudanar da zanga-zanga a Lagas kan kisan da akeyiwa kiristocin a kasar (hotuna)

NAIJ.com
Mailfire view pixel