Karon farko: Musulmai maza sun auri junan su a Kasar Ingila

Karon farko: Musulmai maza sun auri junan su a Kasar Ingila

- Yanzu dai Duniya ta kai har an auren jinsi da jinsi

- Wasu Musulmai ne dai su ka auri junan su a Kasar Birtaniya

- Su ka ce za su nuna wa Duniya cewa Musulmai ma sun bi sahu

Abin da ba a gani ko ji a Kasar Ingila ba ga faru don kuwa wasu Musulmai maza ne su ka auri junan su hankali kwance a wata Unguwa da me Kasar Ingilar.

Karon farko: Musulmai maza sun auri junan su a Kasar Ingila

Hoton Wani Saurayi Musulmi ya auri 'Dan uwan sa daga Jaridar Mirror

Jahed Choudhury ya auri Sean Rogan wanda wannan ne karo na farko a Garin da Musulmi namiji zai auri Dan Uwan sa Musulmi. Wannan ba wai bane don kuwa ta tabbata cewa wadannan mutane sun yi bikin auren gargajiya.

KU KARANTA : Wani Mutumi ya ba Uwargidar Buhari shawara

Karon farko: Musulmai maza sun auri junan su a Kasar Ingila

Wasu Musulmai maza sun auri juna

Jama'a dai da dama sun halarci wannan biki na saurayi Chodhury Dan asalin Kasar Bangladesh. Wannan saurayi dai an kore sa da dangin sa kuma an hana sa shiga Masallaci sai sai haduwar sa da Rogan bayan ya dawo daga aikin Hajj ta sa rayuwar sa ta canza.

Jiya kun ji cewa Kasa fa yanzu a Kasar India na nema ta zama abin da ta zama. Ana ma maganar kasa na nema ta fi gwal daraja a wannan wuri.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

NAIJ.com ta kai wata ziyara ta musamman

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamna Ganduje ya koka game da naira biliyan 9 da gwamnatinsa ke kashewa wajen biyan albashi a kowane wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel