Kasafin kudin Najeriya ba zai je ko ina ba Inji Ministar Kasar

Kasafin kudin Najeriya ba zai je ko ina ba Inji Ministar Kasar

- Ministar kudin Najeriya Kemi Adeosun tace Najeriya ba ta isa ta karbi bashi ba

- Haka kuma Misis Kemi Adeosun tace kasafin kudin Najeriya yayi kadan

- Najeriya za ta biya bashin sama da Miliyan $480 da ake bin ta a yanzu

Ministar kudin Najeriya Kemi Adeosun tace Najeriya fa ba ta isa ta ci bashi ba don haka dole ta dage wajen neman kudi cikin gida.

Kasafin kudin Najeriya ba zai je ko ina ba Inji Ministar Kasar

Misis Kemi Adesoun Ministar kudi na Kasar

Ministar kudin kasar ta bayyana haka ne jiya a wani taro da aka yi a Fadar Shugaban kasa. Ba mamaki dai kasar ta fasa karbo bashin da tayi niyya na Dala Miliyan 2 daga babban bankin Duniya.

KU KARANTA : Osinbajo ya nada sababbin Alkalai

Kasafin kudin Najeriya ba zai je ko ina ba Inji Ministar Kasar

Shin ko bashi yayi wa Najeriya katutu ne?

An dai dauki dogon lokaci har yanzu Najeriya ba ta karbi bashin da ta yi niyya daga bankin cigaban Afrika na AfDB ba. Kasar mai dogaro da mai dai na fama da durkushewar tattalin arzikin a halin yanzu.

Gaba ta kai wata tsohuwar Ministar Shugaba Jonathan watau Okonjo-Iweala ta kara matsayi a Duniya. An kara ba ta Shugabar Kungiyar GAVI ta su Bill Gates.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda wani Gwamna ya ciri tuta

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel