Ana sa ran jiragen ruwa 32 tare da kayayyaki daban-daban zasu isa tashoshin jiragen ruwa a Legas – A cewar NPA

Ana sa ran jiragen ruwa 32 tare da kayayyaki daban-daban zasu isa tashoshin jiragen ruwa a Legas – A cewar NPA

- Jiragen ruwa 7 sun isa tashoshin jiragen ruwa suna jira sauke taki da kuma man fetur

- Wasu 19 kuma na tashoshin jiragen ruwa yanzu suna sauke kayayyakin abinci daban-daban

- Ana sa ran jiragen ruwa 32 zasu isa tashoshin jiragen ruwa da ke Legas tsakanin ranar 12 zuwa 22 na watan Yuni

Ana sa ran jiragen ruwa 32 zasu isa tashoshin jiragen ruwa na Apapa and Tin-Can Island da ke Legas a tsakanin ranar Laraba 12 zuwa ranar 22 ga watan Yuli da kayayyaki daban-daban, ciki har da man fetur.

hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta kasa, NPA ta sanar da haka a yau Talata, 11 ga watan Yuli a Legas.

Hukumar NPA ta tabattar da cewa jiragen ruwa na dauke da kayayyaki daban-daban ciki har da alkama, taki, masara, sugar, gas, dizal, bakin mai, man fetur da wasu kwantena cike da sauran kayayyaki.

Ana sa ran jiragen ruwa 32 tare da kayayyaki daban-daban zasu isa tashoshin jiragen ruwa a Legas – A cewar NPA

Ana sa ran jiragen ruwa 32 zasu isa tashoshin jiragen ruwa nan da kwana 11

Jiragen ruwa 7 sun isa tashoshin jiragen ruwa yanzu haka kuma suna jira sauke taki da kuma man fetur.

KU KARANTA: Jihar Kaduna ta kafa tarihi, ta ƙirƙiro sabon salon gudanar da zaɓe, Karant

NAIJ.com ta ruwaito cewa wasu jiragen ruwa 19 na tashoshin jiragen ruwa yanzu suna sauke alkama, masara, taki, gas, dizal da sauran su.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel