‘Yan Najeriya basu ji dadinda yadda tutar kasar ya yi datti a Landan ba

‘Yan Najeriya basu ji dadinda yadda tutar kasar ya yi datti a Landan ba

Wasu ‘yan Najeriya sun fusata kan yadda tutar Najeriya ya yi dauda a gaban ofishin jakadancin Najeriya a Landan.

An kawata gaban ofishin jakadancin Najeriya dake Landan da tutar Najeriya domin ya gaishe da mutane yayinda suke shige da fice.

KU KARANTA KUMA: Ta'addanci: Dakaru sun kama makaman yaki

Wani mai amfani da shafin Facebook mai suna Oluwaremikun Aboderin ya buga wani hoto a ranar Litinin, 10 ga watan Yuli, na yadda tutar Najeriya ya yi datti sannan yay i korafi game da halin da yake ciki.

A cewarsa: “Gidan Najeriya a Landan, yaya akayi tutar mu ya yi datti haka sannan kuma ace muna da mutane dake aiki a babban ofishin?”

A take wasu yan Najeriya suka goyi bayansa sannan kuma sun yi fushi kan halin da tutar ke ciki. Karanta sharhinsu a kasa:

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel