Wani mutumi ya nuna fushi bayan ya hadu da jaririn da aka Haifa masa, ya kira jaririn da ‘mumuna’

Wani mutumi ya nuna fushi bayan ya hadu da jaririn da aka Haifa masa, ya kira jaririn da ‘mumuna’

NAIJ.com ta ci karo da wani rubutu da wani mai amfani da shafin Facebook ya yada domin nuna fushinsa bayan abokiyar zaman sa ta haifi jariri da ya lakkaba ma ‘mumuna’.

An kanyi ma yara kirari a matsayin ‘kyauta daga Allah’ sannan kuma ance sun eke kawo farin ciki, amma da alama wani mutun baiyi tunanin hakan ba yakan abunda ya yi a shafin zumunta.

Wani matashi da aka ambata da suna Scottie Smith, ya buga wani hoton jaririn da aka Haifa masa a shafin Facebook, amma maimakon farin ciki da aka san iyaye na nunawa a kan ‘yaýansu, ya rubuta nashi ne cikin fusata da kyankyami.

Smith ya yi Magana game daa bayar da jaririn ga kungiyar marayu na Department of Children and Family Services (DCFS).

Wani mutumi ya nuna fushi bayan ya hadu da jaririn da aka Haifa masa, ya kira jaririn da ‘mumuna’

Wani mutumi ya nuna fushi bayan ya hadu da jaririn da aka Haifa masa, ya kira jaririn da ‘mumuna’

KU KARANTA KUMA: An cigaba: An kirkiro wayar da ba ta aiki da batiriAn cigaba: An kirkiro wayar da ba ta aiki da batiri

Ya rubuta:

“Daga karshe dai an Haifa mun jaririna amma ga abunda Allah ya bani. Shin zaka iya sa jariri a DCFS?”

Allah ya kyauta!

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel