Likitocin sojin Nigeria sun duba sama da mutane 1000 kyauta.

Likitocin sojin Nigeria sun duba sama da mutane 1000 kyauta.

-An duba mutane masu ciwo daban daban.

-An gwada mutane masu cutar kanjamau

-Taimakon yazo ne a ranar bikin tunawa da gwarazan sojojin Kasa.

Sama da mutanae duba 1000 suka samu kulawan likitocin sojin Nigeria, Da ke karamar hukuman Obio Akpor da ke jihar Rivers wanda kungiyan ma aikatan kiwon lafiya na soji dake Phorthacout tayi.

Likitocin sojin Nigeria sun duba sama da mutane 1000 kyauta.

Cheif of army staff LT Buratai

Taimakon yazo ne a ranar bikin tunawa da gwarazan sojojin Kasa.

Major General Enobong Udoh yace sama da mutane 10000 aka duba masu cututtuka daban-daban bayan haka anyi ma mutane gwanjin kanjamau da wayar da kan jama’a akan ciwon, har yanda mutane za su rika kula da lafiyan jinkin su a yau da kulun.

KU KARANTA: Kwankwaso ya kai ziyara jihar Taraba

Audu Jimmie kwamandan asibitin sojoji na portharcourt wanda ya wakilci Major general Uduh, yayi kira da jama’a da su rika yawaita zuwa asibiti dan duba lafiyar jikinsu ko" da suna cikin koshin lafiya.

Peter Chinda daya daga cikin mutanen da aka duba ya nuna farin cikin sa sosai kuma yayi wa sojojin kasa godiya .

Ku Biyo mu:Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

ko a: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel