Cristiano Ronaldo ya fasa barin Kungiyar Real Madrid

Cristiano Ronaldo ya fasa barin Kungiyar Real Madrid

- Babban 'Dan wasan Real Madrid Cristiano Ronaldo ba zai bar kulob din ba

- Shugaban Kulob din Perez ya tabbatar da cewa Ronaldo bai jin dadi a Madrid

- Ana zargin Dan wasan na Duniya da laifin biyan haraji a Kasar Sifen

Babban Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo ya fasa barin Real Kungiyar Madrid da alamu dai Tauraron ya sake shawara game da zama a Kulob din.

Cristiano Ronaldo ya fasa barin Kungiyar Real Madrid

Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo wajen taron Gala

Rahotanni daga Jaridun Kasar Spain sun nuna cewa 'Dan wasan zai cigaba da zama a Real Madrid bayan da ana tunanin Dan kwallon zai koma Kungiyar PSG ko ya koma kasar Ingila inda yayi suna.

KU KARANTA: Kasa ta zama gwal a Indiya

Cristiano Ronaldo ya fasa barin Kungiyar Real Madrid

Cristiano Ronaldo zai zauna a Real Madrid

Dan kwallon na Duniya zai bayyana a gaban Kotu a karshen wannan watan na Yuli domin wanke kan sa. Amma Jaridar AS tace Ronaldo ya yanke shawara zai cigaba da taka leda a Kungiyar na Real Madrid.

Kamar yadda mu ka samu labari kwanaki daga Jaridar Daily Mirror ‘Dan wasan yace dole sai Real Madrid ta biya kusan Dala Miliyan 16 da ake zargin sa da kin biya domin haraji domin ya cigaba da takawa Kungiyar leda.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ronaldo ya zama abokin Davido a Instagram

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel