Malamin coci da wasu 4 sun kubuta bayan motarsu ta juya sau 3

Malamin coci da wasu 4 sun kubuta bayan motarsu ta juya sau 3

NAIJ.com ta tattaro cewa wani limamin coci na daga cikin mutane biyar da suka tsira a wani mummunan hatsarin mota day a afku a babban titin Port Harcourt zuwa Enugu kwanan nan.

A cewar wani mai amfani da Facebook Fanta Boy Ekwem, wani mota ya kifa sau uku sannan wadanda ke cikin ta, harda wani limamin coci, sun yi nasarar fita ba tare da ko wani rauni ba.

KU KARANTA KUMA: An cigaba: An kirkiro wayar da ba ta aiki da batiri

An rahoto cewa hatsarin ya afku ne a babban titin Port Harcourt zuwa Enugu, a ranar Litinin, 10 ga watan Yuli.

Kalli hotunan hatsarin a kasa:

Malamin coci da wasu 4 sun kubuta bayan motarsu ta juya sau 3

Malamin coci da wasu 4 sun kubuta bayan motarsu ta juya sau 3 Hoto:Facebook/Fanta Boy Ekwem

Malamin coci da wasu 4 sun kubuta bayan motarsu ta juya sau 3

Abun mamaki babu wanda ya ji rauni a ciki Hoto:Facebook/Fanta Boy Ekwem

Malamin coci da wasu 4 sun kubuta bayan motarsu ta juya sau 3

Hatsarin afku a babban titin Port Harcourt zuwa Enugu Hoto:Facebook/Fanta Boy Ekwem

Allah mai iko!

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel