An cigaba: An kirkiro wayar da ba ta aiki da batiri

An cigaba: An kirkiro wayar da ba ta aiki da batiri

- Masana sun yi wayar da ke aiki da haske ba ruwan ta da batir

- Idan kana da wannan waya ba ruwan ka da cajin batiri a wuta

- Ana sa rai cigaban ba kuma ya dara haka nan gaba

Masana sun kirkiro wayar da ba ta aiki da batiri sam abin ta. In dai a irin su Najeriya ne da lantarki ya zama kayan gabas ai an more kuwa.

An cigaba: An kirkiro wayar da ba ta aiki da batiri

Ba ruwan ta da batir: An yi wayar da ke aiki da haske

Ko da yake a ko ina ma dai ana kuka wajen yanayin aiki da batiri don haka ne aka kirkiro wannan waya da ke amfani da haske wajen aiki da kuma karfin sigina wanda ita ce ta farko da aka taba yi a Duniya wanda ko kadan ba ta aiki da batiri.

KU KARANTA : Wani malami yayi wa tsohon Minista sharri

An cigaba: An kirkiro wayar da ba ta aiki da batiri

An yi salular da babu ruwan ta da batiri

Shugaban wadanda su ka yi wannan nazari da aiki Shyam Gollokota da ke Jami'ar Washington na kasar Amurka yace sun yi tunani ne su ka ga ya dace ayi wani abu game da wannan batu. Nan gaba da na dai za a kirkiro salular da ke aiki da iska ba mamaki!

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump yace idan ta kama sai ya kai wa Koriya ta Arewa hari don ya taka masu burki wajen makami mai linzamin da su ke harbor masa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyo game da yadda ake kwalliya

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ko kun san adadin Yara da aka ketawa haddi a Sansanan Gudun Hijira cikin watannin hudu

Ko kun san adadin Yara da aka ketawa haddi a Sansanan Gudun Hijira cikin watannin hudu

Ko kun san adadin Yara da aka ketawa haddi a Sansanan Gudun Hijira cikin watannin hudu
NAIJ.com
Mailfire view pixel