Kasa ta zama kayan gabas a Kasar India

Kasa ta zama kayan gabas a Kasar India

- Kasa fa yanzu a Kasar India na nema ta zama abin da ta zama

- A Kasar India yanzu neman kasar gini ake yi ido rufe

- Ana ma maganar kasa na nema ta fi gwal daraja a wannan wuri

Harkar gine-gine kamar yadda mu ka samu labari daga Al Jazeera ya sa kasa ta zama abin da ta zama a Kasar India da ke da dinibin mutane har sama da Biliyan guda.

Kasa ta zama kayan gabas a Kasar India

Dubi yadda da ake neman kasa kamar gwal

Sai dai kasar gini yanzu na mugun wahala a India wanda ta so dole aka shiga neman kasar ta hanyoyin da ba su dace ba. Wasu ma dai sun gano hakan kuma sun maida wannan kazamar harkar sana'ar su.

KU KARANTA : Gwamnan Katsina na nema tada ma'adinai

Kasa ta zama kayan gabas a Kasar India

Hoton Kasa a India aga AF India

Yanzu haka a India an koma satar kasa daga bakin rafi ko kuma inda jama'a ke shakatawa na gefen tafku. Ya zama dole dai ayi amfani da kasa wajen gini wanda shi ya zama dole domin muhalli amma kasar sai su wane da wane yanzu.

Kun ji cewa Masana sun kirkiro wayar da ba ta aiki da batiri sam abin ta. Wannan waya na amfani da haske wajen aiki da kuma karfin sigina wanda ita ce ta farko da aka taba yi a Duniya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Jama'a na magana game da bari Najeriya

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel