An hurowa Shugaban CAN wuta da sunan ya ci wasu kudi

An hurowa Shugaban CAN wuta da sunan ya ci wasu kudi

- Shugaban Kiristocin Najeriya CAN ya shiga uwar-bari

- Ana zargin sa da lakume wasu kudi har Naira Miliyan 40

- Tuni dai Mutumin Allah ya musanya wannan zargi na Makiya

Ku na jin cewa an hurowa Shugaban CAN na Kiristocin kasar nan wuta da sunan ya ci wasu makukun kudi na wadanda su ka jikkata wajen sayen motocin hawa.

An hurowa Shugaban CAN wuta da sunan ya ci wasu kudi

Shugaban CAN Rabaren Samson Olasupo

Rabaren Samson Olasupo wanda shi ne Shugaban Kiristocin kasar kasar ya kira wannan zargi zuki-ta-malle daga dangin Shaidanu. Olasupo yace babu yadda za ayi mutumin Allah irin sa ya ci kudin Jama'a kuma ma dai kudin da yake karo da su sun wuce haka.

KU KARANTA : Wasu Kiristoci sun soki Gwamnatin Buhari

An hurowa Shugaban CAN wuta da sunan ya ci wasu kudi

Ana zargin Shugaban Kiristocin da cin kudi

Wata Kungiyar Matasa na Kiristocin kasar watau PYSN ce ta zargi Shugaba Mabiya Addinin na Kirista da yin gaba da kudin wadanda rikici ya shafa wajen sayen motocin hawa na Ofis har na kusan Naira Miliyan 40.

Za ku ji cewa ba shakka wannan makon Naira tayi abin kirki don kuwa tun kafin a kai ga ko ina ta buge Dala ta dan kara daraja kadan a kasuwar canji.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Wani bidiyo game da Gwagwamyar Biyafara

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel