Hobbasa: Naira ta tashi da karfin ta wannan makon

Hobbasa: Naira ta tashi da karfin ta wannan makon

- Darajar Naira ya karu a farkon wannan makon da aka shiga

- Ana cewa Juma'ar da za tayi kyau daga Laraba akan gane ta

- A karshen makon jiya Naira ta dan sha kashi kadan a kasuwa

Ba shakka wannan makon Naira tayi abin kirki don kuwa tun kafin a kai ga ko ina ta buge Dala ta dan kara daraja kadan a kasuwar canji.

Hobbasa: Naira ta tashi da karfin ta wannan makon

Naira ta make Dala a farkon makon yau

Naira ta kara daraja kadan a kan Dalar Amurka yanzu haka. Dalar yanzu ta na kan N364 ne a kasuwar canji a maimakon N365 da ta tashi a karshen makon jiya idan ba ku manta ba. Darajar Naira yayi kasa da N1 a wancan Juma'ar.

KU KARANTA : Aliko Dangote na barnatar da kudi

Hobbasa: Naira ta tashi da karfin ta wannan makon

Gwamnan babban bankin Najeriya CBN

Hakan na nufin Naira ta kara daraja kadan bayan Dalar ta ragu da N1 kwanaki. Masana na ganin Dalar na iya tashi saboda bukatar kayan kasar waje zai karu tun da an amince da kasafin kudin wannan shekarar. Babban bankin kasar dai na bakin kokari wajen hana Dalar tashin hauka.

Yanzu haka kuma a India an koma satar kasa daga bakin rafi ko kuma inda jama'a ke shakatawa na gefen tafku. Ya zama dole dai ayi amfani da kasa wajen gini amma kuma babu kasa a Kasar.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Mai Burodi ta zama mai kudi

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel