Sanata Shehu Sani yayi ta’aliki kan jawabin uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari

Sanata Shehu Sani yayi ta’aliki kan jawabin uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari

Sanata Shehu Sani ya fankama shugaba Buhari da kalamai masu dadi bayan Zahra da Aisha Buhari sun kwantar da hankalin masoya Buhari

Uwargidan shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari ta bayar da kan samun lafiyar shugaban kasa Muhammadu Buhari.

A wani rubutu ga uwargidan shugaban kasar ta a shafin ra’ayi da sada zumuntarta na Fezbuk yauranar Litinin, 10 ga watan Yuli ta bayyana cewa Allah ya amsa addu’o’in ‘yan Najeriya game da lafiyar shugaba Buhari.

Maganar da tayi cikin habaici, Aisha ta bayyana cewa, za’a kori dukkan makiya dake kewaye da fadar shugaban kasa nan bada jimawa ba.

Sanata Shehu Sani yayi ta’aliki kan jawabin uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari

Sanata Shehu Sani yayi ta’aliki kan jawabin uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari

Sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ta yayi wasu jawabai na ta’aliki cikin habaici kuma yake misali da namomin daji.

KU KARANTA: Buratai ya lashi takobin gamawa da Boko Haram

Yace: “ Kaduna na son kifaye su bar teku; kumurcai na son kwace dajin Allah. Damisa,rabbi, na son canza daji. Amma idan zaki ya dawo, masarauta zata daow daidai. Amma damisa na iyakan kokarinsa wajen tabbatar da masarauta. Amma zaki zaki ne. Ina mai alfahari da karfi, hakuri, da juriya matar zaki."

https://business.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan

PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan

PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan
NAIJ.com
Mailfire view pixel