Osinbajo ya kai ziyara jihar Niger don duba gadar da ya rushe

Osinbajo ya kai ziyara jihar Niger don duba gadar da ya rushe

- Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara vjihar Niger don duba gadar da ya rushe

- Mukaddashin shugaban kasar ya samu tarba na musamman daga mutanen

- Gadar da ya karye ya shafi harkar sufuri a yankin

Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara vjihar Niger don duba gadar Mokwa-Jebba da ya rushe.

Mukadasshin shugaban kasar ya je jihar tare da ministan wutar lantarki, ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, don duba yadda al’amarin yake a ranar Litinin, 10 ga watan Yuli.

KU KARANTA KUMA: Anyi gangamin fara yi ma ɗan majalisa Abdulmuminu Jibrin kiranye a garin Dakatsalle

NAIJ.com ta rahoto cewa rushewar gadar ya afku ne sakamakon rowan sama da aka yi kamar dab akin kwarya sannan kuma wannan ya shafi sufurin motoci daga yankunan guda biyu.

Osinbajo ya kai ziyara jihar Niger don duba gadar da ya rushe

Osinbajo ya samu tarba na musamman a jihar Niger (hoto: Twitter, Mr Jag)

Osinbajo ya kai ziyara jihar Niger don duba gadar da ya rushe

Farfesa Osinbajo tare da Fashola a jihar Niger (hoto: Twitter, Mr Jag)

Osinbajo ya kai ziyara jihar Niger don duba gadar da ya rushe

Osinbajo ya kai ziyara jihar Niger don duba gadar da ya rushe (hoto: Twitter, Mr Jag)

Osinbajo ya kai ziyara jihar Niger don duba gadar da ya rushe

Osinbajo ya yi jawabi ga mutanen jihar ta Niger (hoto: Twitter, Mr Jag)

Kimanin wata daya da suka shige, an kawo rahoton cewa wata gana a kauyen Gidan Mai ta rufta a hanyar Mokwa zuwa Makera sakamakon rowan sama. Motoci basa wucewa ta bangarorin biyu sakamakon ruftawar gadar.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan

PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan

PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan
NAIJ.com
Mailfire view pixel