Mugabe, Koroma, Buhari shuwagabanin kasashen Afrika mara sa lafiya da suka ki neman magani a kasashen su.

Mugabe, Koroma, Buhari shuwagabanin kasashen Afrika mara sa lafiya da suka ki neman magani a kasashen su.

Mugabe, koroma, Buhari shuwagabanin Africa mara sa lafiya da suka ki neman magani a kasashen su

Ba babu abu kunya Kaman tsaftace gidan wani bacin naka nacikin datti,wannnan shine misalin Kasar Najeriya inda za kasamu shugaban jamia ya tura yayanshi kasan waje karatu.

KU KARANTA: Osinbajo zai kai ziyara kasan Nijar

Abin takaichi shine shuwagabanin Africa baza su a iya ba ma asibitocin kasashen su amanar kula da lafiyan su ba.

Robert Mugabe shugaban kasan Zibawawe ya tafi kasan Singapore dan neman magani a satin da yagabata. Yashiga cikin jerin shugabanain da ke neman magani a kasan waje.

SINGAPORE SHINE KASAN MUGBAE NA BIYU.

Mugabe, koroma, Buhari shuwagabanin kasashen Africa mara sa lafiya da suka ki neman magani a kasashen su.

Robert Mugabe

Zuwan Mugabe kasar Singapore yakai akalla so uku tunda aka shiga shekara 2017 dan neman lafiyar jikin sa

Tafiyarsa ta karshe shine wanda yayi a ranar juma’a ga watan juli . a lokacin da shgaban ke tafiya kasan Singapore dan neman lafiya asibitocin kasansa suna kara tabbarbarewa saboda rashin kula.

Har likitocin kasan suk tafi yajin aiki saboda rashing magani da kuma kayan aiki. Kuma a hakan shugaban yana so yatsaya takara a shekaran dake zuwa.

Robert Mugabe yakai shekara 30 a karagar mulkin na shugaban kasan Zimbabwe. Tsawon lokacin ya iya ishe da ya gyara ma aiakatan kiwon lafiyan kasan.

ZUWAN BUHARI LANDON NA UKU KENAN A SHEKARA BIYU

Tunda Muhammadu Buhari ya hau mulki a ranar 29 ga watar mayu na 2015, Yana da shekara 74, shugaban kasan Nigeria ya ziyarci kasar London sau uku kenan don neman magani. Kuma har yanzu be dawo ba

Mugabe, koroma, Buhari shuwagabanin kasashen Africa mara sa lafiya da suka ki neman magani a kasashen su.

Muhammadu Buhari

Yayi tafiyar sa na farko ne dan neman maganin ciwon kunne amma har yanzu baa bayyana ciwon da ya sa shi tafiya ta biyu da na uku ba.

Sakon barka da sallah da ya turo wa yan Nigeria ah waya shine abu na karshe da yan kasar suka ji daga gare shi.

Buhari ya bar Nigeria 7 ga watar mayu kuma babu wanda yasan lokacin da ze dawo. Wannan tafiyar nasa ya nuna babu kwararrun likitoci kenan ah kasar sa ko kuma babu kwararun asibiti ah kasan.

AL ADAR BAI KOROMA NA KO WACCE SHEKARA

Ernest Bai koroma , shugaban kasar Sierra leone yana da aladar zuwa kasar jamus kowace shekara dan duba lafiyar sa.

Tun lokacin da ya zama babban attajiri yake zuwa kasar jamus kuma bayan ya zama shugaban kasa ya cigaba da haka tun shekara 2007. Kuma yanzu yana waadin sa a shugaban kasa na karshe.

Zaayi tunanin Bai koroma ze gyara maaikatar lafiyar kasan shi kodan ya samu saukin zuwa kasar jamus duk shekara. Amma bah aka ba don yaje kasar wannan watan da ya wuce kumahar ganin shi akayi ya wajen kallon was an kwallon hanu.

Mugabe, koroma, Buhari shuwagabanin kasashen Africa mara sa lafiya da suka ki neman magani a kasashen su.

Dos Santos

Shugaban kasar Angola yabar kasan shi kosan lokaci daya da shugaban kasan Nigeria amma baa tashi sanar da jamaar kasar ba se ranar 29 ga watan mayu saboda takurawa da yan jamiyar adawa sukeyi ne.

Shugaban dos santos dan shekara 74 kaman Buhari yana juya harkar kasan tu daga 1979 ba tare da kula da maaikatar lafiyar kasan ba. Anyi ta jita jita cewa shugaban kasan ya mutu a baya amma yarsa wacce tafi kowace mace arziki a kasan ta fito kuma ta karyata hakan.

A yanzu haka Don santos ya dawo kasar sa kuma ya cigaba da aikin sa.

TALON

Mugabe, koroma, Buhari shuwagabanin kasashen Africa mara sa lafiya da suka ki neman magani a kasashen su.

Patrice Talon

Patrice Talon shugsban kasar Benin ya fito ya fada cewa an yi mishi tiyatar makoshi a Paris.

Bayan dawowarsa daga Paris ya samu lafiya har ya koma aikin san a makonni kadan, ya kara komawa ganin likita kuma baasan ranar dawowan sa ba.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel