Wani gwamna a yankin jihohin Arewa ya koma Da’awa (HOTUNA)

- Gwamna Ganduje ya musuluntar da maguzawan jihar Kano

- Maguzawan da suka amsh musulunci sun kai su 80

Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje yayi wani aiki irin na mazan jiya, musamman tsohon firimiya Ahmadu Sardauna wanda yayi suna wajen yi ma addinin musulunci gagarumin aiki.

Gandujen yayi koyi ne da wannan hali na mazan kwarai, inda ya musuluntar da wasu maguzawa su 80 maza da mata da suka fito daga karamar hukumar Sumaila ta jihar Kano, kamar yadda jaridar Rariya ta ruwaito.

KU KARANTA: El-Rufai: Gwamnan jihar Kaduna ko Baban yara? Kalli haɗuwarsa da wasu yara (HOTUNA)

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne a ranar Lahadi, 9 ga watan Yuli a fadar gwamnatin jihar Kano.

Wani gwamna a yankin jihohin Arewa ya koma Da’awa (HOTUNA)

Ganduje tare da maguzawan

Maguzawan sun samu jagorancin shuwagabannin kwamitin Da’awa na gwamnatin jihar Kano, wanda sune suka kawo su wajen gwamna Ganduje.

Ga sauran hotunan:

Wani gwamna a yankin jihohin Arewa ya koma Da’awa (HOTUNA)

Ganduje

Wani gwamna a yankin jihohin Arewa ya koma Da’awa (HOTUNA)

Maguzawan

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kana goyon bayan Buhari ya sallami ministocinsa?

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Mabiya addinin Katolika, maza da mata na gudanar da zanga-zanga a Lagas kan kisan da akeyiwa kiristocin a kasar (hotuna)

NAIJ.com
Mailfire view pixel