Atiku Abubakar ya kai ziyara ga gwamnan jihar Kano don ta’aziyar mutuwar Maitama Sule

Atiku Abubakar ya kai ziyara ga gwamnan jihar Kano don ta’aziyar mutuwar Maitama Sule

- Atiku Abubakar ya kai ziyara ga gwamnan jihar Kano don ta’aziyar mutuwar Maitama Sule

-Bayan mutuwar Alhaji Maitama Sule, tsohon mataimakin shugaban kasa ya kai ziyarar ta’aziya ga gwamnan jihar Kano

- Kafin mutuwarsa, jigon na arewa ya kasance haifaffen dan Kano sannan kuma ya rike mikamin Danmasanin Kano

- An bayyana labarin ga al’umma ta shafin twitter na mataimakin gwamna Ganduje a shafin zumunta @dawisu

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar ya kai ziyara jihar Kano don yin ta’aziya ga gwamnan jihar Umar Ganduje, kan babban rashi da akayi na Danmasinin Kano Alhaji Maitama Sule.

An yada labarin ga al’umma ta shafin twitter na mataimakin gwamna Ganduje a shafin zumunta @dawisu.

Ya buga a shafin twitter: “Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma Wazirin Adamawa @atiku ya kai ziyara don ta’aziyya ga mai girma @ GovUmarGanduje da mutanen Kano kan rasuwar marigayi Danmasain Kano”.

Ga hotunan ziyaran a kasa:

Atiku Abubakar ya kai ziyara ga gwamnan jihar Kano don ta’aziyar mutuwar Maitama Sule

Atiku Abubakar ya yi magana a gurin ta'aziyar (hoto: Twitter: @dawisu)

Atiku Abubakar ya kai ziyara ga gwamnan jihar Kano don ta’aziyar mutuwar Maitama Sule

Atiku Abubakar ya kai ziyara ga gwamnan jihar Kano don ta’aziyar mutuwar Maitama Sule (hoto: Twitter: @dawisu)

Atiku Abubakar ya kai ziyara ga gwamnan jihar Kano don ta’aziyar mutuwar Maitama Sule

Gwamna Ganduje ma ya yi magana a zaman (hoto: Twitter: @dawisu)

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel