Nasarar Adeleke karshen mulkin Fir’aunanci a kudanci Najeriya - Ladoja

Nasarar Adeleke karshen mulkin Fir’aunanci a kudanci Najeriya - Ladoja

Tsohon gwaman jihar Oyo kuma shugaban jam’iyyar Accord party na Oyo ya nuna cewa nasarar da Dr Ademola Adeleke ya samu a zaben dan majalissan dattawa na kudancin Osun yakawo karshin mulkin Firaunanci a kudanci kasar.

Ladoja yayi wannan furucin ne ta seketaren jami’yyan lokacin da yagana da majiya DAILY POST a ranar litinin da safe . Ya nuna wannan nasara a matsayin alama ne mai kyau ga siyasar PDP da kuma Accord a jihar Oyo da Osun, kuma hakan yakawo karshen karshen mulkin Firaunancin a yakin.

Sarki Osi Olubadan na Ibadan ya taya mutanen yankin murna nasarar Dr Adaleke, kuma ya una cewa yaya cancanci mukamin. Kuma yayi kira da baban murya da jami’yyan Accord su cire APC daga jihar Oyo saboda gurbattaccen changin da suka kawu kuma su kasance sanadiyar sauke gwamna Ajimobi daga kujeransa a zaben 2019

Nasarar Adeleke.karshen mulkin Fir’aunanci kudanci Nigeria-Ladoja.

Tsohon gwamna jihar Oyo Rashidi Ladoja

Ya ce Accord party shine jami’yya na biyu na hammyya a jihan. Kuma ya kara yaba wa jami’yyan PDP wanda it ace na daya. kuma yin abin da yakamata wajen samun nasara akan APC a Osun kuma yana sa ron za su kori jamiyyan gaba daya da yankin nasu a 2018.

KU KARANTA:https:https://hausa.naija.ng/1114194-siyasa-nasarar-pdp-a-zaben-jihar-osun-alamar-karshen-apc-a-najeriya-inji-yan.html

Ladoja yayi kira da senata mai ci Adeleke da yaci gaba da yin aiki masu kyau da aka fi sanin Yan gida su da shi.

Wannan babban nasara ne da ya nuna alaman karshen gurbateccen mulki a kudancin kasan.

Dukkan mulki na Allah ne wanda ya hallici sammai da kassai kuma ya hallici komai da komai. Kuma baba bi da ya gagareshi.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel