An bankawa tsintsiya wuta a yayin da ‘yan jam’iyyar APC 500 suka canza sheka zuwa PDP (hoto)

An bankawa tsintsiya wuta a yayin da ‘yan jam’iyyar APC 500 suka canza sheka zuwa PDP (hoto)

Rahotanni sun kawo cewa a ranar Asabar 8 ga watan Yuli, kimanin mambobin jamíyyar APC 500 ne suka sauya sheka zuwa jamíyyar PDP a karamar hukumar Ibiono IUbom na jihar Akwa Ibom.

Jamiín hulda na jamíyyar PDP, Ini Enemobong ne ya tarbi wadandaa suka sauya shekar sannan ya shawarce su das u zamo masu biyayya ga jamíyyar.

Ya kara da cewa jamíyyar PDP na nan tana kokarin cimma manufarta na ganin ta tsamo ýan Najeriya daga kangin waahala da gwamnatin APC ta saka su.

KU KARANTA KUMA: Anyi gangamin fara yi ma ɗan majalisa Abdulmuminu Jibrin kiranye a garin Dakatsalle

Dan majalisa mai wakiltar mazabar Ibiono Ibom a majlisar dokoki na jihar Akwa Ibom, Rt. Hon. Ime Okon wanda ya shugabanci masu sauya shekar ya ce lallai hakan na nuna cewa jam’iyyar APC ta soma zuwa karshe. Inda ya alkawarin marawa wadanda suka sauya shekar baya dari bisa dari.

Dan majalisar day a tarbi masu sauya shekar a madadin shugaban jam’iyyar a mazabar, Mr. Micheal Akpan ya jinjina wa masu masu kan namijin kokarin da suka yi na fita daga duhu (Jam’iyyar APC) zuwa haske (Jam’iyyar PDP).

Kalli hotunan a kasa:

An bankawa tsintsiya wuta a yayin da ‘yan jam’iyyar APC 500 suka canza sheka zuwa PDP (hoto)

An bankawa tsintsiya wuta a yayin da ‘yan jam’iyyar APC 500 suka canza sheka zuwa PDP Hoto: Alummata

An bankawa tsintsiya wuta a yayin da ‘yan jam’iyyar APC 500 suka canza sheka zuwa PDP (hoto)

Tsintsiyar da aka bankama wuta

An bankawa tsintsiya wuta a yayin da ‘yan jam’iyyar APC 500 suka canza sheka zuwa PDP (hoto)

Mutanen da suka sauya sheka. Hoto: Alummata

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Kalli wannan bidiyo na NAIJ.com kan ko an gaji da shugaba Buhari

Subscribe to watch new videos

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ko kun san adadin Yara da aka ketawa haddi a Sansanan Gudun Hijira cikin watannin hudu

Ko kun san adadin Yara da aka ketawa haddi a Sansanan Gudun Hijira cikin watannin hudu

Ko kun san adadin Yara da aka ketawa haddi a Sansanan Gudun Hijira cikin watannin hudu
NAIJ.com
Mailfire view pixel