Yan sanda 4 sun gamu da gamon su bayan da suka cuci wani bawan kudi N50,000

Yan sanda 4 sun gamu da gamon su bayan da suka cuci wani bawan kudi N50,000

- Yan sanda 4 sun gamu da gamon su

- Yan sandan sun cuci wani bawan Allah kudi N50,000

- Yan zu haka dai an kore su daga aiki gaba daya

Yan sanda su hudu dake a shiyyar jihar Osun sun gamu da karshen su bayan da hukumar rundunar ta kore su daga aikin su kwata-kwata a dalilin kama su da hannu dumu-dumu wajen cutar wani bawan Allah.

Mun dai samu labarin cewa wadannan sojojin sun dai cuci wadannan bawan Allah ne zunzurutun kudi har N50,000.

Yan sanda 4 sun gamu da gamon su bayan da suka cuci wani bawan kudi N50,000

Yan sanda 4 sun gamu da gamon su bayan da suka cuci wani bawan kudi N50,000

NAIJ.com ta samu labarin cewa a cikin wata sanarwa da ACP Abayomi Shogule wanda yake shugabantar bangaren korafi da kuma agajin gaggawa watau Public Complaint Rapid Response Unit (PCRRU) ya sawa hannu ya bayyana cewa sun yi hakan ne domin tabbatar da bin doka da oda a tsakin yan sandan Najeriya.

Su nayen wadanda abun ya shafa dai sun hada da (1) AP. No 122800 Inspr. Mufutau Olaosun, (2) F/No. 366127 Sgt. Adebayo Temitope, (3) F/No. 455593 Cpl. Bakare Taiwo da kuma (4) F/No. 455554 Cpl. Adesoye Ayokunlehin.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel