Soji ta kasa na fuskantar barazana ta tsaro a fanoni guda 14—inji shugaban sojoji ta kasa.

Soji ta kasa na fuskantar barazana ta tsaro a fanoni guda 14—inji shugaban sojoji ta kasa.

- NAF ta kasa ke kula Da jiragenta.

- Mun samu nasara wajen wargasa kungiya boko-haram.

- Muna kuma aikin wajen fuskantar tsagerun Niger delta da kuma jihar Lagos.

Shugaban soji ta kasa Gen. Abayomi Olanisakin, yace kasar ta na fuskantar barzana ta tsaro a fanoni guda 14.

Olanisakin ya fadi haka a yayin da aka halarci wani taro na majalisan dunkin duniya a New York, Amurka.

KU KARANTA:Matsalar shaye-shayen a cikin yan matan arewa ya ta'azzara

Hakan ya kasance ne yayin da shugaban soji na sama (CAS), Air Marshal Sadique Abubakar yace yaznzu kungiyan soji ta sama ke kula da jiragenta . Kumaa haka zai tamaiki kasan wajen rage kashe makudan kudaden sabani yanda akeyi da wajen gyaran jiragen a kasashen waje. Kuma za’a iya amfani da dalolin da ake gyaran jirage a wani fani na daban.

Shugaban sojin kasa ya halarci taron majilisan dinkin duniya a headqwatan ta a America a taron manyan sojojin kasashen duniya ta 2. Manyan sojoin kasashen duniya 100 suka halarci wannan taro.

Soji ta kasa suna fukantar barazana ta tsaro a fanoni guda 14—inji shugaban sojoji ta kasa.

Cheif of Air staff tare da tawakarorinsa .

Ya misalta barzanar da ke fuskantar kasar Kaman haka , Ta’aadanci, masu garkuwa da mutane, kungiyan yan asiri tare da barayi.

Amma yace suna maturkar kokari wajen magance wannan matsala. Wanda yafi girma shine na Arewa ta kudu, OPERATION LAFIYA DOLE.

Muna kuma aikin wajen fuskantar tsagerun Niger delta da kuma jihar Lagos.

Yanzu haka mun samu nasara na matuka wajen tarwatsa kungiyan Boko. Ba sa yunkuri Kaman yanda suke a da

Kuma mun lura hanya samu saukin al amarin shine amfani da Karfin soji a kowani sashen kasan wajen ganin kawo karshen matsalar barazanar da kasan ke fuskanta na tsaro.

Kuma inda za a iya samun sauki wajen masu sa bam na kunar bakin wake shine a wayar da kan jama'a wajen taimaka ma jami'an tsaro da duk wani mahimmin sako dan samun tsaro

Kuma shugaban ya kara da cewa suna kokarin dawo da mutane wajen zaman su inda ya dade a hanun yan kungiyan.

Muna aiki tare da DSS, Police, da civil defence wajen ganin abubuwan sun dawo yanda suke a da.

Olanisakin ya kara bayyanawa wa taron yan yan kungiyar book haram suka mika wuya ga hukuma. Yace muna da hukuma mai suna OPERATION SAFE CORRIDOR masu kula da masu mika wuya

Akan aikin zaman lafia na ‘peace keeping’ na duniya. Olanisakin ya ce Nigeria ta yi kokari wajen wuce kason yawan mata a aikin har 16.2 % wajen kai mata aikin akan kason da UN ta bada na kimanin matan 15%.

Shugaban soji na sama CAS Sadiq Abubakar yayi bayyani kan nasarar da kasamu Da kasar ta fara gyaran jiragen sama da kanta.

Yace yanzu NAF ke kula da jiragenta da hadin gwiwan comfanoni na kasa, da kuma amfani da wasu gwanayai da kai zuwa da kasan waje suna koya ma jami,an mu aikin a kasanan.

Bayan makudan daloli da ake rage kashewa wajen gyaran jiragen a waje. Muna kara samun gwanayai yan kasan wajen gyaran jiragen sama

Abaubakr yayi wannan bayyani ne a lokacin da yakai wata ziyara na kwana 2 a jihar PortHarcout zuwa NAF’S special operations Goup, SOG, Inda ya duba wani jirgimai saukan angulu da ake gyarawa.

Shugaban soji ya duba yanda akai koya matasan sojoi aikin gyaran jirgi a wajen ziyaran.

Shugaban sojin sama yayi kira ga kamfonini manya da su taimaka ma NAF wajen gani a cin ma nasara wajen samun gwanayai a fannin gyaran jirgim sama a cikin sauki.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel