Ke Duniya: Matashi ya hallaka abokinsa ta hanyar farke masa ciki don ya kwashi kayan cikinsa (HOTUNA)

Ke Duniya: Matashi ya hallaka abokinsa ta hanyar farke masa ciki don ya kwashi kayan cikinsa (HOTUNA)

Wai shin ina muka dosa ne musamman a wannan zamani inda abubuwan ban mamaki suka zama rywan dare, mutane basu dauki rai a bakin komai ba.

Kwatankwacin wannan ne ya faru a ranar Lahadi 9 ga watan Yuli inda wani matashi ya hallaka amininsa ta hanyar farke masa ciki domin yayi amfani da kayan cikinsa ya biya wata bukatarsa.

KU KARANTA: Dan halak: Ɗan Najeriya ya nuna halin amana, attajiran Najeriya sun mai 19 na arziki

Jaridar Rariya ta ruwaito wannan mummunan lamari ya faru ne a unguwar Rimin Kebe, Zangon Marikita dake karamar hukumar Ungogo ta jihar Kano.

Ke Duniya: Matashi ya hallaka abokinsa ta hanyar farke masa ciki don ya kwashi kayan cikinsa (HOTUNA)

Gawar mamacin

Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan mugum aboki ya aikata wannan aika aika ne a lokacin da suke cikin barci tare da abokin nasa, a wannan lokaci ne ya lallaba ya fede masa ciki, kuma ya kwashi hanjin nasa, yana kokarin tserewa.

Ke Duniya: Matashi ya hallaka abokinsa ta hanyar farke masa ciki don ya kwashi kayan cikinsa (HOTUNA)

Gawar

Sai dai, jami’an tsaro na Yansanda sun samu nasarar damke wannan matashi, sa’annan sun kama wanda ake zargin, inda suka garzaya da shi ofishinsu domin gudanar da bincike.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Shin Najeriya sun fara gajiya da Buhari? Kalla

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel