Dalilin da yasa na dakatar da shugaban NHIS Usman Yusuf 'Yar'aduwa - Ministan Buhari

Dalilin da yasa na dakatar da shugaban NHIS Usman Yusuf 'Yar'aduwa - Ministan Buhari

- An dakatar da shugaban hukumar Inshora ta kasa

- An dai dakatar da shi ne a jiya Alhamis

- Shi kuma shugaban da aka dakatar yace ba wannan maganar

Labaran da ke iske mu suna nuni da cewa a jiya Alhamis ne dai aka dakatar da Usman Yusuf wanda yake shugabantar hukumar nan ta bada Inshorar kiwon lafiya ta kasa watau National Health Insurance Scheme (NHIS) a turance.

Mun dai samu labarin cewa babban ministan kiwon lafiya Isaac Adewale ne ya sanya hannu a takardar da ta tsaida shi din a jiyan alhamis.

Dalilin da yasa na dakatar da shugaban NHIS Usman Yusuf 'Yar'aduwa - Ministan Buhari

Dalilin da yasa na dakatar da shugaban NHIS Usman Yusuf 'Yar'aduwa - Ministan Buhari

NAIJ.com kuma ta tattaro cewa da yake maida ba'asi game da dakatarwar, shugaban hukumar Usman Yusuf ya bayyana cewa shi bai ma san da maganar ba don haka ba'a dakatar da shi ba.

Ana dai tuhumar Usman Yusuf ne da laifukan kin bin doka da oda wajen kashe kudaden gwamnati da kuma rashin jituwar dake a tsakanin sa da ministan lafiyar.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel