Dan wasa ya fadi kasa ana cikin kwallo

Dan wasa ya fadi kasa ana cikin kwallo

- Wani Dan wasan Kungiyar Ajax ya kife ana cikin kwallo

- Dan wasa Abdelhak Nouri dai ya kife war-was a Minti na 70

- Dole ta sa aka tsaida wannan wasan nan take

Wani Dan wasan kwallon kafa na Kungiyar Ajax ya kife ana tsakiyar kwallo yayin da ake buga wani wasan kawance a Kasar Austria.

Wani Dan wasa ya fadi kasa ana cikin kwallo

Dan kwallo ya kife cikin wasa

Dan wasan tsakiyar na Ajax Abdelhak Nouri ya fadi ne bayan an kusa doka Minti 70 da take wasan da ake karawa ta Kungiyar Werder Bremen na kasar Jamus. Yanzu haka dai ba san me ya faru da ‘Dan wasan ba.

KU KARANTA : Dan wasa Rooney ya bar Manchester

Wani Dan wasa ya fadi kasa ana cikin kwallo

Wani Dan wasa ya kife ana cikin kwallo

Hakan dai ta sa dole aka tsaida wannan wasa ba da wata-wata ba aka nemo motar kwana-kwana da kuma jirgi mai durar angulu domin duba lafiyar wannan babban Dan wasa mai shekaru 20 a Duniya.

Babban Dan wasan nan na kasar Ingila Wayne Rooney ya tashi daga Manchester United inda ya shafe fiye sa shekaru goma yana wasa. Dan wasa Rooney ya koma Kungiyar sa ta fari Everton

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ka ji abin da Ronaldo yayi wa Davido

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Taran aradu da ka: wata Hajiya ta dauki gabaran biya ma Mijinta sadaki don ya yo mata kishiya

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel