Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

-Tsohon shugaban kasa Jonathan ya kai ziyara jihar kano domin ta’aziyyar Dan Masanin Kano

-Jonathan da gwamna Abdullahi Ganduje sun ziyarci mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi

-Mutanen garin Kano sun fito kwan su da kwarkwata domin maraba da Jonathan

Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya isa garin Kano a ranar Asabar 8 ga watan Yuli, dumbin jama’a sun fito kwan su da kwarkwata domin tarban shi.

Bayan shugaba Jonathan ya je gidan marigayi Alh. Maitama Sule (Dan Masanin Kano), ya kai ziyara fadan mai martaba sarkin kano Alhaji Muhammadu Sanusi II.

Ga wasu daga cikin hotunan ziyarar daga kasa.

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

KUMA KU KARANTA: An kashe mutum daya yayin da dan majalisa ya tsallake rijiya da baya

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

Hotuna: Jonathan yaje ta'aziyya a Kano

Allah ya jikan Dan Masanin Kano. Ameen.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan

PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan

PDP ba zata taba dawowa karagar mulki ba – Lai Mohammed ga Jonathan
NAIJ.com
Mailfire view pixel