Gawar Majistare da aka sace har ta fara rubewa a bayan din mota

Gawar Majistare da aka sace har ta fara rubewa a bayan din mota

- An dade ana neman majistare amma ba'a ganta ba

- A cikin gidanta a mota aka sami gawarta

- Gawar har ta rube ta jawo kudaje

Tsohuwar Majistare mai ritaya a jihar Akwa Ibom, amma shiru, amma da wari ya dami mutane sai aka ara bincike ko menene ke jawo kudaje.

Kwatsam sai aka sami gawar Magdalene Umoetuk a cikin mota an kashe ta an boye. A yanzu dai an kirawo hukumar 'yansanda domin su ara bincike, inda ita kuma gawar aka kaita mutuwaren babban asibiti na jihar.

Gawar Majistare da aka sace har ta fara rubewa a bayan din mota

Gawar Majistare da aka sace har ta fara rubewa a bayan din mota

An dai sace Magdalene tun watan Juni, kuma ba'a ji waya daga masu garkuwa da mutane ba, duk da an baza komar nemo ta. Ashe tuni ta riga ta rasa ranta.

KU KARANTA KUMA: Hotunan tubabbun 'yan Boko Haram a Gombe

Hukumar yansanda dai ta tabbatar da hakan ta bakin kakakinta Ikechukwu Chukwu, inda ya sha alwashin kamo duka masu hannu a wannan mummunan lamari.

Har yanzu dai ba'a kama kowa ba, amma dama jihar ana saun yawan sace-sacen mutane a cikinta.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel