Idan aka ba Matasa dama za su gyara Najeriya - Attahiru Jega

Idan aka ba Matasa dama za su gyara Najeriya - Attahiru Jega

- Tsohon Shugaban INEC Jega yace Matasa za su iya gyara Najeriya

- Attahiru Jega yace sai dai an yi watsi da su a kasar nan ta mu

- Jega ya bayyana wannan ne wajen tunawa da Marigayi Abubakar Momoh

Tsohon Shugaban Hukumar zabe ta kasa watau INEC Farfesa Attahiru Jega yace Matasa za su iya gyara kasar Najeriya idan har sun samu dama.

Matasa za su iya gyara Najeriya sai dai…Inji Farfesa Jega

Tsohon Shugaban Hukumar INEC Jega

Sai dai akwai babbar matsala guda wanda ita ce Farfesa Attahiru Jega yace an kyale Matasa ba ilmi ba kuma aikin yi sai barna a cikin Gari. Mafi yawan Matasan Najeriya dai ba su da wani aikin yi.

KU KARANTA: Hukumar INEC za ta maido Dino gida?

Matasa za su iya gyara Najeriya sai dai…Inji Farfesa Jega

Wasu daga cikin Matasan Najeriya cikin tattaunawa

Farfesa Jega yake cewa matsalar ita ce ba a ba Samari da 'Yan mata daman da ya dace ba. Jega yace an yi watsi da Matasan kasar gaba daya. Jega ya bayyana wannan ne wajen tunawa da Marigayi Farfesa Abubakar Momoh da ya rasu kwanaki.

Jiya kun ji cewa Yusuf Muhammadu Buhari ya kammala karatun sa na Di-gir-gir kamar yadda wani abokin sa bayyana a shafin sa na Facebook.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Yadda ya dace ka tafiyar da shekarar ka

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Legas a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Legas a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Legas a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel