Abin da ya sabbaba rikicin 'Yan Majalisa da Shugaba Buhari - Inji Balarabe Musa

Abin da ya sabbaba rikicin 'Yan Majalisa da Shugaba Buhari - Inji Balarabe Musa

- Tsohon Gwamnan Kaduna ya bayyana musababbin rikicin Majalisa da Shugaban kasa

- Balarabe Musa yace dole Buhari yayi aiki da kundin tsarin mulkin kasa

- Haka nan kuma dole a kare kaimi wajen yaki da sata a Kasar

Balarabe Musa ya bayyana abubuwa 2 da su ka jawo rikici tsakani Buhari sa Majalisa. Yace dole a gyara wadannan idan ana so a cigaba a Najeriya.

Abin da ya sabbaba rikicin 'Yan Majalisa da Shugaba Buhari - Inji Balarabe Musa

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Balarabe Musa

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Balarabe Musa yace dole Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi aiki da dokar kasa domin shawo kan al'umma yayin fa wasu ke ganin an ware su a harkar siyasar kasar.

KU KARANTA: An sasanta Sultan da Jikan Sardauna

Abin da ya sabbaba rikicin 'Yan Majalisa da Shugaba Buhari - Inji Balarabe Musa

Hoton Shugaba Buhari a gaban 'Yan Majalisa

Sannnan kuma tsohon Gwamnan yace dole Gwamnati ta sa kishin kasa a gaba ba amfanin wasu tsirarun jama'a ba. Musa yace dole a kare kaimi wajen yaki da sata a Kasar domin Jama'a su gamsu da gaske ake.

Tsohon Shugaban Hukumar zabe ta kasa watau INEC Attahiru Jega yace Matasa za su iya gyara kasar Najeriya idan har sun samu dama. Jega yace an kyale Matasa ba ilmi ba kuma aikin yi sai barna a cikin Gari.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyo game da Ministocin Gwamnatin Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel