Duk da umarnin Kotu: INEC na shirin yi wa Dino Melaye kiranye

Duk da umarnin Kotu: INEC na shirin yi wa Dino Melaye kiranye

– Gobe Hukumar INEC za ta fara yunkurin koro Dino daga Majalisa

– INEC tace ba ta san da wani umarni daga Kotu a ko ina ba

– Wani babban Jamii’in Hukumar ya bayyana haka

Kwanakin baya Hukumar INEC ta aikawa Sanata Melaye takarda shirin kiranye. Tun nan Dino ya shiga fadi tashi har zuwa Kotu ya kuma nemi ‘Yan uwan sa Sanatoci su baki.

Duk da umarnin Kotu: INEC na shirin yi wa Dino Melaye kiranye

INEC na shirin maido Dino Melaye gida

Hukumar zabe ta kasa INEC tace gobe Litinin za ta fara aikin koro Sanata Dino Melaye daga Majalisa karma yadda tayi niyya. Makon jiya ne Kotu tace a dakata da maganar na dan lokaci tukuna.

KU KARANTA: Wani Gwamna ya rabawa manoma takin zamani

Duk da umarnin Kotu: INEC na shirin yi wa Dino Melaye kiranye

An kusa fara yunkurin koro Dino Melaye daga Majalisa

Sai dai Hukumar INEC tace ba ta san da wani umarni daga Kotu a ko ina ba ta bakin wani babban Jami’in ta don haka ba abin da zai hana ta cika aiki. Hukumar tace ko ma Kotu ta sanar da ita sai tayi tunani kafin ta dauki mataki.

Ku na da labari cewa Ademola Adeleke ya bada mamaki a zaben Sanatan Jihar Osun inda ya lashe kananan Hukumomi 9 cikin 10. Wannan abu dai ya ba Jama’a mamakin gaske.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ciki Ministocin Buhari wa ya kamata a kora? [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel