Tsohon Dan sanda yayi wa 'yar shekara 9 fyade a wani Gari

Tsohon Dan sanda yayi wa 'yar shekara 9 fyade a wani Gari

– Yan Sanda sun damke wani babban Jami'i da laifin lalata da karamar yarinya

– Christopher tsohon DSP ne na Hukumar Yan Sanda n kasar

– An kama wannan mutumin da yin lalata da yar shekara 9

Abin kunya ba ya karewa bayan da 'Yan Sanda su ka damke wani babban tsohon Jami'i su Christopher Archibong da laifin lalata da karamar yarinya mai shekaru 9 kacal a Duniya.

Tsohon Dan sanda yayi wa 'yar shekara 9 fyade a wani Gari

Sufeta Janar na 'Yan sandan Najeriya

Kwamishina na 'Yan Sandan Jihar Kuros Ribas Hafiz Inuwa ya bayyana haka a Garin Kalaba. Wannan yarinya dai fa fadawa Mahaifiyar ta abin da ya faru da ta ga abin ya ishe ta daga nan aka zarce Kotu.

KU KARANTA: Shugaban EFCC Magu ya fasa kwai

Archibong tsohon DSP ne na 'Yan Sanda wanda yanzu haka yana da shekaru 55 a Duniya ya kuma yi ritaya. Shi dai wannan tsohon dan sanda yace shi mutum ne mai bin dokar kasa don haka bai yi wa wannan yarinya fyade ba.

Gwamnan Jihar Ekiti Ayodele Fayose ya bayyana cewa Hukumar tsarota DSS na nema tayi masa sharri a kuma kama sa a rufe da laifin cin amanar kasa.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Masu fafutukar Yakin Biyafara

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel