Najeriya ta shiga uku: An kusa daina amfani da fetur a Duniya

Najeriya ta shiga uku: An kusa daina amfani da fetur a Duniya

- Kasar Faransa na shirin komawa motocin da ba ruwan su da fetur

- Zuwa shekarar 2040 ake sa ran ci ma wannan matsaya

- Hakan zai sa farashin mai yayi kasa a Duniya

Kasashen da su ka dogara da man fetur sai su sake tunani don kuwa irin su kasar Faransa kamar yadda mu ka samu labari su na shirin daina amfani da duk wani abin hawa da ke aiki da man fetur ko dizil nan da shekarar 2040 kamar yadda wani Ministan kasar ya bayyana.

Najeriya ta shiga uku: An kusa daina amfani da fetur a Duniya

Za a daina amfani da fetur a Duniya?

Kamar yadda BBC ta bayyana hakan zai sa bukatar fetur tayi kasa a Duniya wanda kuma ke nufin kudin sa zai yi kasa. Kamfanin mota iron su Peugeot na kasar za su dage wajen kera motocin da ba za su rika aiki da mai ba.

KU KARANTA: Arsenal ta saye Dan wasan Faransa

Najeriya ta shiga uku: An kusa daina amfani da fetur a Duniya

Shugaban kasar Faransa da Matar sa

Dazu kun ji cewa sama da mutane 1000 aka fatattako daga Yankin Bakasi da ke kasar Kamaru da asali da yake cikin Najeriya. Mahukunta Yankin da ke kasar Kamaru sun daurawa ‘Yan Najeriya makale a kasar wani haraji mai yawa.

Dama can kona man fetur na da illa ga al'umma inda yake taba lafiyar Dan Adam da kuma kawo matsala har a ainihin sararin samaniya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Abin da ya kamata ka sani game da kasar waje [Bidiyo]

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel