Kiristocin Kudancin Kasar nan sun nemi a fada masu halin da Shugaban kasa yake ciki

Kiristocin Kudancin Kasar nan sun nemi a fada masu halin da Shugaban kasa yake ciki

– Kiristocin Kudancin Kasar nan sun nemi a fada masu halin da Buhari yake ciki

– Shugaban Kungiyar Fasto David Eberechukwu ya bayyana wannan

– Kiristocin sun yi wa Shugaban kasa Buhari addua a taron da su kayi

Shugaban Kungiyar SONCEF ta Dattawan Kiristocin Kudancin Kasar nan ta nemi a fadawa 'Yan Najeriya halin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari yake ciki a halin yanzu.

Kiristocin Kudancin Kasar nan sun nemi a fada masu halin da Shugaban kasa yake ciki

Hoton Shugaban kasa Buhari daga yanar gizo

Shugaban Kungiyar ta SONCEF Rabaren David Eberechukwu da Sakataren sa Dr. Felix Ekiye su ka bayyana haka bayan wani taro da su ka gudanar. Kungiyar tace akwai hakki a san halin da Shugaban kasa yake ciki.

KU KARANTA: Mutanen Jigawa sn yi wa Buhari addu'a

Kiristocin Kudancin Kasar nan sun nemi a fada masu halin da Shugaban kasa yake ciki

Kiristocin Kasar nan tare da Shugaban kasa Buhari

Kungiyar tayi wa Shugaban kasar addua sannan kuma ta koka da irin halin da kasar ke ciki na masu kira a raba Najeriyar ko a tada fitina. A Karshe dai anyi kira ga Yan Majalisu da sauran Gwamnoni su dage wajen hada kan 'Yan kasar.

Mun samu labari cewa ‘Dan gidan Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yusuf ya kammala karatun sa a Jami’ar Ingila da ke Turai.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ko za ka bar Najeriya zuwa wata kasa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kasafin kudi: Za a kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Kasafin kudi: Za a kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel