Wahala ta sa ‘Yan kasar waje sun dawowa gida Najeriya

Wahala ta sa ‘Yan kasar waje sun dawowa gida Najeriya

– Kasar Kamaru ta fatattako ‘Yan Najeriya sama da 1000

– Wannan abu ya faru ne da Mazauna Garin Kuros Riba

– Maganar haraji ce ta koro ‘Yan kasar zuwa gida

Mun ji cewa ‘Yan Najeriya da dama sun baro Yankin Bakassi da ke kasar Kamaru a dalilin wata dokar haraji da aka sa a kasar.

Wahala ta sa ‘Yan kasar waje sun dawowa gida Najeriya

Hoton mutanen Yanin Bakassi daga NAIJ.com

Sama da mutane 1000 aka fatattako daga Yankin Bakasi da ke kasar Kamaru da asali da yake cikin Najeriya. Mahukunta Yankin da ke kasar Kamaru sun daurawa ‘Yan Najeriya makale a kasar wani haraji mai yawa.

KU KARANTA: Za a tantance masu neman aiki 500 a Kaduna

Kowane ‘Dan Najeriya zai biya kusan N55000 a kowace shekara a kasar wanda hakan zai ma Jama’a wahala don haka su ke ta tserowa gida. Mafi yawan ‘Yan Najeriyan da ke Kasar Kamaru ba su da wannan kudi.

Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo yayi raga-raga da masu kira a raba Najeriya inda yace sun yi kuskure. Obasanjo yace sam ba raba Najeriya ce mafita ba inda ya alakanta matsalar kasar da dabi’a. Ko da dai tsohon Shugaban yace ya goyi bayan ayi wa Najeriya garabawul.

Ku same a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyon wata mai sayar da Biredi da ta zama Tauraruwa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel