Sama da mamena aiki 500 ne za’a tantance a jihar Kaduna – KARANTA

Sama da mamena aiki 500 ne za’a tantance a jihar Kaduna – KARANTA

- Za'a dauki ma'ikata a ma'aikatan tsaretsaren gidaje na jihar Kaduna

- Sama da manema aiki 500 ne za'a tantance

Biyo bayan tallata guraben aiki da hukumar tsara gidaje a jihar Kaduna, KASUPDA ta fitar da sunayen mutane 535 da za’a yi ma jarabawar baka da baka domin samun aiki a hukumar.

Hukumar ta bayyana haka ne cikin wani sanarwar data fitar, inda ta hada da jerin sunayen mutanen da za’ayi ma jarabawar.

KU KARANTA: Shirye shiryen 2019? Atiku ya halarci taron jam’iyya mai mulki ta ƙasar Ingila (HOTUNA)

NAIJ.com ta samu rahoton za’a gudanar da wannan jarabawa ne a ranar Asabar 15 ga watan Yuli da misalin karfe 9 na safe a cibiyar aikin gwamnati na Kakuri.

Sama da mamena aiki 500 ne za’a tantance a jihar Kaduna – KARANTA

Jerin sunayen masu neman aiki

Daga karshe sanarwar ta kara da cewa duk wadanda aka gayyata ana bukatar su zo da takardun shaidun kammala karatunsu na gaskiya.

Sama da mamena aiki 500 ne za’a tantance a jihar Kaduna – KARANTA

Sunayen manema aikin

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel