Dole ne fa sai an sauya tsarin Najeriya - Inji shugabannin Yarbawa

Dole ne fa sai an sauya tsarin Najeriya - Inji shugabannin Yarbawa

Wasu shugabannin Yarbawa a Najeriya jiya sun yi kira da babbar murya wajen ganin an sauya tsarin Najeriya domin samun ci gaba mai dorewa.

Haka ma dai shugabannin sun bukaci a ragewa gwamnatin Tarayya karfi sannan kuma a karawa gwamnatocin jihohi nasu karfin don a cewar su haka ne kawai zai tabbatar da ci gaban kasar mai dorewa.

A nashi jawabin, tsohon sakataren Gwamnatin tarayya Cif Olu Falae ya bayyana yadda yake so tsarin na Najeriya ya kamata ya kasance.

Dole ne fa sai an sauya tsarin Najeriya - Inji shugabannin Yarbawa

Dole ne fa sai an sauya tsarin Najeriya - Inji shugabannin Yarbawa

NAIJ.com ta tsinkaye shi yana cewa: "Idan dai har muna so mu ci gaba da zama a kasa daya to dole ne sai mun yadda da yadda zamu zauna din."

A nashi jawabin maraban, shugaban taron mai jawabi Akogun Omololu ya bayyana kabilar yarbawa a matsayin kabilar da take da kwazo da kuma tsabagen ilimi.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel