Shugaban majalisar tarayya Bukola Saraki zaiyi tankade da rauraya na kwamitocin majalisa

Shugaban majalisar tarayya Bukola Saraki zaiyi tankade da rauraya na kwamitocin majalisa

Shugaban majalisar tarayyar Najeriya Sanata Bukola Saraki ya bayyana aniyar sa ta yin tankade-da-rauraya a kwamitoci 68 na majalisar na dattijai.

Bukola Saraki ya bayyana hakan ne a jiya lokacin da ake zaman majalisar.

Shugaban na majalisar ta dattijai ya yiyi wannan maganar ne lokacin da yake ba mataimakin sa Ike Ekweremadu ansa game da korafin da yayi wajen yanayin yan majalisun dake a cikin kwamitocin majalisar.

Shugaban majalisar tarayya Bukola Saraki zaiyi tankade da rauraya na kwamitocin majalisa

Shugaban majalisar tarayya Bukola Saraki zaiyi tankade da rauraya na kwamitocin majalisa

NAIJ.com ta samu labarin cewa maganar dai ta taso ne yayin da kwamitin dake kula da manyan makarantu da kuma gidauniyar TETFUND ya gabatar da rahoton sa gaban majalisar inda kuma sanatoci 12 ne kawai cikin 21 suka sa wa rahoton hannu.

Shugabannin majalisar daga nan ne sai suka tabbatar da cewa tabbas wasu Sanatocin suna a cikin kwamitoci da dama kuma hakan yana shafar aikin su don haka za su sake tsarin kafin a tafi hutu.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel