An cigaba da shari'ar Faston nan da ya damfari matar Atiku Abubakar Naira miliyan 918

An cigaba da shari'ar Faston nan da ya damfari matar Atiku Abubakar Naira miliyan 918

A ci gaba da shari'ar nan da uwar gidan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar Mrs Titi Abubakar ta shigar game da wani Fasto da ya damfare ta Naira 918 miliyan, uwar gidan ta shaidawa kotun yadda lamarin ya faru tiryan-tiryan.

Shidai Faston da ya damfari Titi Abubakar din sunan sa Fasto Akpan-Jacobs kuma ance ma dan aiken ta ne kafin ya damfare ta din.

An cigaba da shari'ar Faston nan da ya damfari matar Atiku Abubakar Naira miliyan 918

An cigaba da shari'ar Faston nan da ya damfari matar Atiku Abubakar Naira miliyan 918

NAIJ.com ta samu labarin cewa Hajiya Titi Abubakar ta kuma shidawa kotun cewa: “Akpan-Jacobs na damka wa kudin sayen fulotin, amma sai ya kasance ban san ko a wurin wa ya sayi fulotin ba. Don haka bai bayar da ko sisi a matsayin gudummawa ba, shi fa tamkar kawai dan aike ne a wuri na.”

A watannin baya ne dai indai ba a manta ba muka kawo yadda labarin wannan tabargaza take da kuma yadda aka soma zaman kotun.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel