Ballewar Najeriya: 'Bayan wata shida da kafa Bayafara zamu kafa Oduduwa Republic'

Ballewar Najeriya: 'Bayan wata shida da kafa Bayafara zamu kafa Oduduwa Republic'

-Ya kamata mu nemi afuwar kabilar igbo

-Zamu kafa Oduduwa Republic wata shida bayan kafuwar kasar Bayafara

-Tsarin mulkin Najeriya na bukatar sauyi

A yayin da kabilan igbo da ke kudu maso gabashin Najeriya ke fafutikar kafa kasar Biafra, tsohon ministan sufurin jirgin sama, Femi Fani Kayode wanda dan kabilar Yarabawa ne yace suma zasu kafa tasu kasar wata 6 bayan kafuwar Bayafara. Kasar dai yayi mata lakabi da “Oduduwa Republic

Ballewar Najeriya: 'Bayan wata shida da kafa Bayafara zamu kafa Oduduwa Republic'

Ballewar Najeriya: 'Bayan wata shida da kafa Bayafara zamu kafa Oduduwa Republic'

Tsohon ministan wanda ya dade yana nuna goyon bayan sa ga masu fafutikan neman kafa kasar Bayafaran a kafafen yada labarai ya bayyana a shafin san a twita ranar juma’a cewa kasar nan na bukatar sauyi.

KU KARANTA KUMA: Bukola Saraki na kokarin ceto Dino Melaye daga kiranye

Har ila yau, ya kuma sake rubuta wata magana da tsohon sojin kabilar igbo ya fadi a shekaru 47 da suke wuce, Ya rubuta: “Ku kyautata ma yan Bayafara da suka miya wuya, ko kuma daga baya yaran su suyi muku bore” – Janar Effiong a Shekarar 1970.

A fadin Fani Kayode, ya kamata mu nemi afuwan mutanen Kudu maso Gabshin Najeriya, tunda mun kashe yan kabilar igbo guda miliyan uku a yakin basasa, ciki har da yara miliyan daya.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata

Gwamnatin Kano tana kashe naira biliyan 9 wajen biyan albashi a kowace wata
NAIJ.com
Mailfire view pixel