Gwamnatin Jigawa ta kaddamar da hutu ga ma'aikatan jihar

Gwamnatin Jigawa ta kaddamar da hutu ga ma'aikatan jihar

- Gwamnan jihar Jigawa, Abdul Aziz Yari na hannun daman shugaba Buhari ne

-An samu rahotanni kwanakin baya cewa ya nemi auren 'yar Buhari; Zahra

- Zasuyi addu'o'i domin lafiyar shugaban kasa Muhammadu Buhari

A yau juma’a 7 ga watan Yuli gwamnatanin Jigawa ta kaddamar da hutun kwana daya ga ma’aikatan Jihar domin yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari addu’a.

Gwamnatin Jigawa da kaddamar da hutu ga ma'aikatan jihar

Gwamnatin Jigawa da kaddamar da hutu ga ma'aikatan jihar

A ranar Alhamis 6 ga watan Yuli kakakin shugaban mai’aikatan Jihar Alhaji Isma’il Ibrahim ya tabbatarwa da News Agency of Nigeria (NAN) wannan rahotan a babban birnin Jihar.

KU KARANTA: Mawakin Hausa Bashir Gaba zai kara aure

Ya ke cewa gwamnatin ta ba da hutun ne domin mai’aikatan su samu dammar yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari addu’a a kan rashin lafiyar da ya ke ta fama da ita da.

Ya kara da cewa gwamnatin tana shawartar al’umar Jihar das u dukufa a wannan babbar rana ta Juma’a domin yin addu’ar ga shugaban kasar ta mu da kuma marigayi Dan Masanin Kano da ya rasu a cikin wannan makon.

Gwamnatin Jigawa ta kaddamar da hutu ga ma'aikatan jihar

Gwamnonin Arewa a wani taro a fadar Villa

Rahotanni daga Sahara Reporters sun tabbatar da cewa hukumar DSS (Department of State Secret Service) sunyi yinkurin hana zagon kasa da ake yiwa gwamnatin kasar nan sakamakon rashin lafiyar da shugaba Muhammad Buhari yake fa ma da ita.

https://business.facebook.com/naijcomhausa/?business_id=663027310546163#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara

Yanzu-Yanzu: Dan takarar jam’iyyar APGA Willie Obiano ya lashe zaben gwaman jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel