Wani mutumi ya yasar da gawar mahaifiyarsa a titi saboda baida kudin binne ta (hotuna)

Wani mutumi ya yasar da gawar mahaifiyarsa a titi saboda baida kudin binne ta (hotuna)

- Wani mutumi mai matsakaicin shekaru ya yasar da gawar mahaifiyarsa a kan titi

- Mutumin da ya fito daga kasar Russia ya kasance baida aikin yi kuma ba shi da kudin da zai iya bikin mutuwar mahaifiyar tasa

- Zuwa yanzu baá san mussababbin mutuwar matar mai shekaru 70 ba

An gano gawar wata mata mai shekaru 70 a kan titi bayan an zargi danta da yasar da ita saboda ba zai iya daukar nauyin binne mahaifiyar tasa ba.

An rahoto cewa zuwa lokacin da aka ga gawar matar ta riga ta fara zubar da wani ruwa dake nuna ta fara rubewa.

An ce dan nata mai shekaru 30 da baida aikin yi ya yasar da gawar a kan titi ne bayan ya yi ajiyar gawar mahaifiyar tasa na tsawon kimanin kwanaki uku.

Wani mutumi ya yasar da gawar mahaifiyarsa a titi saboda baida kudin binne ta (hotuna)

Wani mutumi ya yasar da gawar mahaifiyarsa a titi saboda baida kudin binne ta Daily Mirror

KU KARANTA KUMA: An dakatar da Shugaban hukumar NHIS, kan zargin aikata zambaAn dakatar da Shugaban hukumar NHIS, kan zargin aikata zamba

Da ya gano cewa gawar mahaifiyar tasa ta fara ruba, sai mutumin ya zabi daukar gawar kan titi.

Wani mutumi ya yasar da gawar mahaifiyarsa a titi saboda baida kudin binne ta (hotuna)

Wani mutumi ya yasar da gawar mahaifiyarsa a titi saboda baida kudin binne ta Hoto: Daily Mirror

Tuni dai hukumomi sun fara bincike a kan alámarin kuma yanzu suna gwaji a kan gawar don gano dalilin mutuwar tata.

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa/posts/?business_id=663027310546163&ref=page_internal#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel