Sanata Shehu Sani bai ma zo taron bude ofishin EFCC ba, karyar sa ce kawai - El-rufai

Sanata Shehu Sani bai ma zo taron bude ofishin EFCC ba, karyar sa ce kawai - El-rufai

Gwamnan Kaduna Malam Nasir El-rufai ya ce labaran da ke yawo cewa wai Sanata Sani ya fice yayi da yaje taron bude ofishin EFCC karya ce kawai da ya shirya.

A jiya dai labarai sunyi ta yawo cewar sanata mai wakiltar shiyyar jihar Kaduna ta tsakiya watau Sanata Shehu Sani ya fita daga taron da aka yi na bude ofishin hukumar EFCC na Kaduna a fusace bayan da Gwamna El-rufai ya halarci wurin taron jiya alhamis.

Anyi iya bakin kori don ganin an ba Sanatan baki don kar ya fita amma ya kasa tsayawa inda kuma ya bayyana dalilin sa na cewa wadanda suka zo duk suna da laifuka.

Sanata Shehu Sani bai ma zo taron bude ofishin EFCC ba, karyar sa ce kawai - El-rufai

Sanata Shehu Sani bai ma zo taron bude ofishin EFCC ba, karyar sa ce kawai - El-rufai

NAIJ.com dai tasamu labarin cewa hukumar ta EFCC ce dai ta gayyato Sanatan don ya bude ofis din sannan shi kuma Gwamna El-rufai ya zo ne don ya wakilci mukaddashin shugaban kasa.

“ Ban ga ta inda hukumar EFCC za ta iya gudanar da wani bancike a Kaduna ba idan dai irin wadannan mutane ne za su halarci bude sabon ofishin nata a Kaduna." A cewar Shehu Sani din.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya

Kungiyar Atishai ta kasa a Najeriya, tayi taronta na 2017 na kasa a jihar Ikko a makon jiya
NAIJ.com
Mailfire view pixel