Rawan da Maitama ya taka wajen hana kashe Obasanjo

Rawan da Maitama ya taka wajen hana kashe Obasanjo

Obasanjo da wasu ya tsallake rijiya da baya a shirin kashe shi da Abacha ya shirya

Tsohon ministan yada labarai Olarewaju ya bayyana rawar da Marigayi Maitama Sule ya taka wajen hana Abacha kashe Obasanjo da wasu, bayan zama gidan maza na shekaru 25.

Olarewaju ya ce Maitam Sule ya mutu amma yanan da rai a zukatan mutane.

Tsohon ministan yada labarai Major Tajuddeen Olarewaju yace " Maitama Sule ya can-canci yabo da girmamawa Idan aka yi la'akari da iron rawan da ya yi wajen ganin an samu zaman Lafiya da ci gaba a kasar nan. Maitama ya taka rawa wajen hana tshohon shugaban kasa janar sani Abacha kashe Obasanjo da wasu mutane wanda zai iya tayar da hankalin mutane sosai."

Rawan da Maitama ya taka wajen hana kashe Obasanjo

Rawan da Maitama ya taka wajen hana kashe Obasanjo

Naij.com ta ruwaito daga bakin Olarewaju cewa onetime tsohon mai ba was shugaban kasa shawara a kan tsaro, da Alh. Ismaila Gwarzo suna cikin jerin wadanda aka shirya kashewa.

Ya kara da cewa " A cikin wakilan da aka tura son ganawaawa da wakilshugaban kasar Amurka Bill Clinton, Ambasada McHenry, da mataimakiyar magatakardar jami'an tsaron Amurka Susan Rice, da mataimakin magatakardan Amurka George Moose su ne Ambasada Maitama Sule, da Gwarzo, da ni, don Neman sulhu kan yanayin siyas duniya.

Maitama Sule shir ya jagoranciObasanjo, ya nemi Amurka da su sa bakin son Ciro su Obasanjo da Gen Shehu 'Yar'Adua da kuma Abiola."

Rawan da Maitama ya taka wajen hana kashe Obasanjo

Rawan da Maitama ya taka wajen hana kashe Obasanjo

A lokacin da yike Nina damuwarsa kan babban rashin da kasrnan ta yi, ya ce "Maitama Sule ya mutu amma yana Raye a zukatan al'umma, saboda gudumawar da ya bayar lokacin yana Raye".

KU KARANTA:

Maitama Sule ya rasu ne da safiyar litini 3 ga Yuli 2017, bayan 'yar gajeruwar rashin Lafiya da ya yi a kasar masar. Gawarsa ta isa babban filin saukar jirgin sama mai dauke da Lamba NAF 913. Kuma Dubban mutane ne suka halarci zanaidarsa ciki har da Mal. Abba Kyari shugaban ma'aikata na kasa. An binne shi a makabartar Kara da me Mazugal cikin fadar jihar Kano.

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa/posts/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Kasafin kudi: Za a kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Kasafin kudi: Za a kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa

Najeriya za ta kashe makudan Biliyoyi wajen jiragen saman Shugaban Kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel