An gurfanar da wani matashi a gaban kotu bisa laifin lalata da yara maza

An gurfanar da wani matashi a gaban kotu bisa laifin lalata da yara maza

- Rundunar ‘Yan sandan jihar Niger ta yi ram da wani matashi

- An kama matashin mai suna Mustapha Abdullahi da laifin yin lalata da yara maza

- Tuni rundunar ta mika sa ga kotu

Rundunar ‘Yan sandan jihar Niger ta yi ram da wani matashi mai suna Mustapha Abdullahi mai shekaru 32 a duniya

An kama matashin ne bisa laifin aikata lalata da yara maza har guda hudu masu shekaru 12 zuwa 15 ta duburan su.

Tuni rundunar ta gurfanar da Mustapha Abdullahi a gaban kotu domin ya fuskanci hukunci wanda ya yi daidai da laifin da ya aikata.

An gurfanar da wani matashi a gaban kotu bisa laifin lalata da yara maza

An gurfanar da wani matashi a gaban kotu bisa laifin lalata da yara maza

KU KARANTA KUMA: Kalli yadda karamin yaro ke bin bola don neman abunda zai ci (hotuna)

A baya NAIJ.com ta rahoto labarin wani lamari mai ban ta’ajibi da ya wakana a wata kotun jihar Katsina inda aka gurfanar da wani kato mai shekaru 30 sakamakon yarinyar da ake zargi yayi ma fyade ta yanke masa al’aura.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara

An tsinci gawar dan jaridar da ya bata a jihar Anambara
NAIJ.com
Mailfire view pixel