Magu ba zai yi murabus a matsayin shugaban hukumar EFCC ba - Osinbajo

Magu ba zai yi murabus a matsayin shugaban hukumar EFCC ba - Osinbajo

- Yemi Osinbajo ya ce babu mai tsige Magu a matsayin shugaban EFCC idan har zai ci gaba da kasancewa mukaddashin shugaban kasa

- Hakan yake ta bangaren shugaba Muhammadu Buhari

- Osinbajo ya fadi a hakan ne a wani taro da aka gudanar a Kaduna

Mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa indai zai ci gaba da kasancewa a matsayin mukaddashin shugaban kasa, sannan shugaba Muhamadu Buhari a matsayin shugaban kasa, babu mai tsige Ibrahim Magu a matsayin shugaban hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa wato EFCC.

Ya kaddamar da hakan ne a Kaduna gurin kaddamar da ofishin hukumar EFCC na sashin.

Magu ba zai yi murabus a matsayin shugaban hukumar EFCC ba - Osinbajo

Magu ba zai yi murabus a matsayin shugaban hukumar EFCC ba inji Osinbajo

KU KARANTA KUMA: EFCC tayi yunkuri a kan ‘yan majalisa, tana yunkurin kama wasu SanatociEFCC tayi yunkuri a kan ‘yan majalisa, tana yunkurin kama wasu Sanatoci

A cewar Farfesa Yemi Osinbajo, “zai ci gaba da kasancewa shugaban hukumar EFCC idan har zan ci gaba da kasancewa mukaddashin shugaban kasa sannan shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kasa.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)

Bambarakwai: Uwargida zata biya ma Maigida sadaki don ya kara aure (Hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel