An yi bikin buɗe sabon ofishin hukumar EFCC na jihar Kaduna (HOTUNA)

An yi bikin buɗe sabon ofishin hukumar EFCC na jihar Kaduna (HOTUNA)

- Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC ta kaddamar da ofishinta na Kaduna

- Taron ya samu halartan gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai

Shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu ya jagoranci bikin bude sabuwar ofishin hukumar EFCC a jihar Kaduna don kara kaimi ga kokarin hukumar na yaki da cin hanci da rashawa.

NAIJ.com ta ruwaito gwamna Nasir Ahmad El-Rufai na jihar ne ya wakilci shugaban kasa Muhammadu Buhari a yayin bude ofishin, inda yace tuni gwamnatin jihar Kaduna ta mu’amalantu da yaki da cin rashawa.

KU KARANTA: Sojoji sun yi ma Boko Haram aman wuta a wani yankin dajin Sambisa Sojoji sun yi ma Boko Haram aman wuta a wani yankin dajin Sambisa

A jawabin gwamnan, yace “Gwmanatin jihar Kaduna ta bada gudunmuwar gida don kasancewa ofishin EFCC duk a kokarinta na nuna cewa ba zata lamunci satar kudi daga jami’an gwamanti da yan kwangila ba.

An yi bikin buɗe sabon ofishin hukumar EFCC na jihar Kaduna (HOTUNA)

Yayin kaddamarwar

“Ina sa ran bude wannan ofishi a jihar Kaduna hadi dana jihar Kano zai taimaka ma EFCC hanzari wajen kammala shari’o’in data shigar gaba kotuna don hukunta barayi.”

An yi bikin buɗe sabon ofishin hukumar EFCC na jihar Kaduna (HOTUNA)

Sabon ofishin hukumar EFCC

Daga karshe gwamnan ya bayyana farin cikinsa da karramashi da aka yin a bude wannan katafaren ofishi, sa’annan yayi alkawarin cigaba da tallafa ma hukumar don inganta ayyukanta.

Ga sauran hotunan nan kamar yadda NAIJ.com ta kawo muku:

An yi bikin buɗe sabon ofishin hukumar EFCC na jihar Kaduna (HOTUNA)

Nasir

An yi bikin buɗe sabon ofishin hukumar EFCC na jihar Kaduna (HOTUNA)

El-Rufai

An yi bikin buɗe sabon ofishin hukumar EFCC na jihar Kaduna (HOTUNA)

Manyan baki

An yi bikin buɗe sabon ofishin hukumar EFCC na jihar Kaduna (HOTUNA)

Magu da El-Rufai

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

EFCC ta tasa keyar tsohon shugaban NNPC:

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa

Duniya juyi-juyi: Yadda abokai da 'yan uwa suka yi burus da Jonathan a ranar haihuwar sa
NAIJ.com
Mailfire view pixel