Kalli yadda karamin yaro ke bin bola don neman abunda zai ci (hotuna)

Kalli yadda karamin yaro ke bin bola don neman abunda zai ci (hotuna)

Ba sabon labari bane cewa Allah ya albarkaci kasar Najeriya da tarin gonaki da kuma sauran albarkatun kasa amma abun baki ciki ne yadda mutanen cikinta ke wahala.

A Suleja, jihar Niger, an gano wani matashin yaro yana cin shara daga wani bola yayinda yake bilayi a unguwanni. Matar da ta buga hotunan shi a shafin Facebook ta bayyana cewa ta ga yaron yana cin abinci daga wani roba.

A ranar Alhamis, 6 ga watan Yuli, Precious Bliss ta buga hotunan yaron da ba’a san ko wanene ba a shafinta na zumunta da taken:

Kalli yadda karamin yaro ke bin bola don neman abunda zai ci (hotuna)

Kalli yadda karamin yaro ke bin bola don neman abunda zai ci. Hoto: Source: Facebook, Precious Bliss

KU KARANTA KUMA: Ku rabu da AbdulAziz Yari fa – sakon Kungiyar Gwamnoni ga hukumar EFCC

Fasarrar rubutun a Hausa: “Matashin yaro yana cin abinci daga bola a Suleja, jihar Niger. Wata mai amfanin da shafin Facebook wacce ta yi tattaki zuwa jihar Niger ta ga karamin yaron yana neman abinci a cikin bola. “Ina zaune a waje a yau a kauyen Aluminium Suleja, jihar Niger lokacin da na ga wannan yaro ya sanya hannunsa a cikin abun zuba shara sannan ya fitar da wani robar zuba abinci ya fara cin sauran abincin dake ciki, na dauke shi hoto ba tare da sanin sa ba cikin sirri. Tagulla ko zinare bani da shi amma na bashi dan abun da nake dashi don ya siya abinci a wani gidan abinci…Allah taimaki yaran ka. LAIFIN WA KUKE GANI A KAN WANNAN GWAMNBATI KO IYAYE?

Kalli rubutun a kasa:

Kalli yadda karamin yaro ke bin bola don neman abunda zai ci (hotuna)

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Gwamna Willie Obiano a Aso Rock (hotuna)
NAIJ.com
Mailfire view pixel