Hajjin bana: Kasar Iran za ta yi musharaka

Hajjin bana: Kasar Iran za ta yi musharaka

Shugabancin kasa Saudiyya da na jamhurriyar musuluncin Iran sun dinke barakar da ke tsakaninsu wanda ya sabbaba kasar Saudiyya ta haramtawa kasar Iran musharaka a aikin Hajii a bara.

Hajjin bana: Kasar Iran za ta yi musharaka

Hajjin bana: Kasar Iran za ta yi musharaka

Hakan ya faru ne bisa ga hadarin da aka samu a shekarar 2015 wanda ya sabbaba halakan rayukan alhazai da dama wajen jifan shaidan inda zargin kasar Iran da shirya wannan kaidi.

KU KARANTA: Kotu tayi watsi da karar El-Zakzaky

Jaridar Premium Times ta bada rahoton cewa shugaban hukumar kula da jin dadin mahajjata na Iran, Ali Askar, ya tabbatar da ganawar da wakilan kasashe biyun sukayi.

https://business.facebook.com/naijcomhausa/?business_id=663027310546163#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata

Sarkin Kano ya koka kan rikicin ma’aurata musamman akan mata
NAIJ.com
Mailfire view pixel